Rahma Sadau Takafa Sabon Tarihi a Kannywood
Fitacciyar jarumar Fim din nan da aka sallama daga Kannywood, Rahama Sadau ta kafa tarihi, inda tashin farko, Fim dinta yayi suna tare da karbuwa a masana’antar Kannywood. Mun samu labari cewa Fim din na Rariya ya kayatar da...
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 23 Arewa24
A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 23 zaku ga yadda take kara tsami tsakanin Gimbiya da yar uwar ta Sa’adatu dangane da aikin da Kyauta dillaliya take yunkurin samar mata. Madam Gloria tana yunkurin...
Ku Zargi Producers Da Directors Akan Rashin Ganina A Fina-finai – inji Maryam Booth
Jaruma Maryam Booth tana daga cikin jaruman da kakayi hasashen haskawansu sosai a Kannywood dubi da yadda ta fara harkar da wuri da kuma zaman ta a gidan film. Amma tun bayan dawowar ta daga kasar Malaysia inda taje...
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 22 Arewa24
A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 22 zaku ga yadda take kaya wa a gidan malam Musa tsohon soja wanda ya kasa fahimtar cewa babu wani ciki da Hafsatu ke dauke da shi illa...
Yan Film Ya ya Ne Kamar Naku Na Gida – Inja Saima Muhammad
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywwod Saima Muhammad ta fito ta shaidawa da duniya a wani irin salo na maida martani da babbar murya cewar su ma fa ‘ya ‘yane kamar dukkan sauran mata. Jarumar tayi...
Mc Tagwaye: Zan Bawa Nnamdi Kanu Special Adviser
A yan kwanakin baya ne dai shahararren dan wasan barkwanci mai kwaikwayar shiga da kuma salon maganar shugaba Muhammadu Buhari ya sake fidda wani sabon video dangane da masu tada jijiyar wuya akan Biafra. A cikin wannan video dai...
Hotunan Shugaba Buhari Yau A Maiduguri
Wadannan wasu ne daga cikin hotunan shugaba Muhammadu Buhari a yayin da yake taya sojoji murnar cikar Nigeria 57 da samun yancin kai yau Maiduguri. Shugaban dai ya samu tarba daga mai girma gwamnan jahar Borno Kashim Shetima tare...