An shirya sabon fim game da kalaman Shugaba Muhammadu Buhari da suka ja hankalin matasa a Najeriya. Fim din mai taken “cima-zaune” yana bayani ne game da kalaman da shugaban ya yi cewa da dama daga cikin matasan kasar...