A cikin wannan shabon shirin na dadin kowa sabon salo episode 65 zaku ga yadda kilu ta jawo wa malam Kabiru Makaho bau domin kuwa Alhaji Buba ya bashi wa’adi na lokaci akan ya kwashe kayan shi ya bar...