Share this on:
 • 79
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  79
  Shares

Shahararren jarumin nan na kannywood kuma fitaccen fasihin mawakin Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adam A Zango ya fitar da wata sabuwar waka ta yabon ma’aiki(S. A. W) mai take “SHUGABA SONKA NAKE” wacce ya dora a shafinsa na youtube.

Jarumin ya wallafa wakar a shafinsa na Instagram inda ya bukaci masoyansa da su shiga shafinsa na youtube don sauraren cikakkiyar wakar akan wayoyin su.

Domin sauke gami da sauraron wannan waka ta yabon ma’aiki da jarumi Adam A Zango yayi sai ku latsa wannnan link dake kasa..

Download Adam A Zango Yabon Ma’aiki Song


Share this on:
 • 79
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  79
  Shares