Rahma Sadau Takafa Sabon Tarihi a Kannywood
Fitacciyar jarumar Fim din nan da aka sallama daga Kannywood, Rahama Sadau ta kafa tarihi, inda tashin farko, Fim dinta yayi suna tare da karbuwa a masana’antar Kannywood. Mun samu labari cewa Fim din na Rariya ya kayatar da...
Bazan Fito a Film Din Daya Sabama Addinina ba:- Haduza Gabon
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta ce ba za ta fito a fim din da ya ci karo da addininta na Musulinci da kuma al’adunta ba. Ta bayyana haka ne sakamakon soma fitowa da ta yi...
Sarki Ali Nuhu Ya Bayyana Ranar Dazai Saki film Din Mansoor Zuwa Kasuwa
Fitaccen jarumin film din hausa kuma mai kamfanin FKD wato Sarki Ali Nuhu ya bayyan lokacin da zai saki film din mansoor a shafinsa na twitter. Jarumin ya baayyana lokacin ne biyo bayan wata tambaya da wani mai masa...
Na San Addini Na nasan aladata kuma nasan iyakokinsu akaina ” – inji rahma sadau
Idan baku manta ba abaya bayannan ne muka kawo muku wani labari inda fitacciyar jarumar film din hausa rahma sadau ta bayya na karara cewa korar da MOPPAN ta mata alkairi ce agareta. A yau jarumar tayi fira da...
Kannywood:Rikicin Rahma Sadau Da Nafeesa Abdullahi Yadau sabon salo
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana’antar Kannywood watau Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya zo karshe komai ya wuce. Mun dai fahimci hakan ne ta dalilin wani...
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 18 Arewa24
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 18 Arewa24 A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 18 zaku ga yadda al’amurra suka nemi su cabe wa Sabuwa matar malam Ayuba biyo bayan kwankwasa kofa da Isa me...
Da Dumi Dumi!!! Rikici Ya Barke Tsakanin Ali Nuhu Da Rahama Sadau
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana’antar Kannywood na shirin kamawa da wutar rikici babba bayan da alamu ke nuna cewa babban rikici ya barke a tsakanin jarumar nan da aka kora Rahma...
Wata Sabuwa!!! Ba Mayyi Sai Allah :– Inji Hadeeza Gabon
Jarumar fim din Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da yayi matukar kyau. Hadizar ta saka hoton nata a dandalinta na sada zumuntane ta rubuta “BA MAYYI SAI ALLAH”, wani dai cewa yayi da alama Hadizar na...
Tab Di!!!! Za a Daure Dan Shugaban Kasa a Kurkuku
Kotu ta yankewa dan tsohon Shugaban kasar Honduras Fobio Lobo hukuncin daurin shekaru 24 a gidan kaso. An dai samu Fabio Lobo dan gidan tsohon shugaban kasar Honduras Porfirio Lobo da laifin safarar miyagun kwayoyi inda yake kokarin saidawa...
Dalilin Dayasa Akemin Kallon Mutuniyar Banza :- Hauwa waraka
Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Abubakar wacce aka fi sani da Hauwa Waraka, ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al’umma illar rashin kirki. “Ina fitowa a matsayin karuwa ko ‘yar kwaya ko ballagaza ne...