Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

Fitacciyar mawakiyar nan ta Hausa Binta Labaran wacce aka fi sani da Fati Nijar ta nuna goyon bayanta ga jarumi Adam A Zango bisa ficewar shi daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar adawa ta PDP a makon da ya gabata.

Jarumar ta wallafa wannan ra’ayi nara ne a kafar sadarwa ta zamani na Instagram, inda ta bayyana cewa fitar da Adam Zango yayi daga APC yayi daidai bisa ga halin ko in kula da aka nuna mishi.

Jama’a dai na ta bayyan ra’ayoyinsu kan ficewar fitaccen jarumin film kuma mawaki, inda wasu ke ganin yayi daidai a yayin da wasu kuma ke fadin akasin hakan.


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •