Shahararri jaruama Nafeesa Abdullahi ta bayyana karara cewa bazata taba auren dan film ba, Jarumar ta bayyana haka ne loakcin datake amsa wasu tambayoyi

Haka zalika datake amsa wata tambayar Jarumar tace ita tana da wanda takeso kuma zata aura insha Allah,jarumar ta karyata rade radin da ake wai ansa mata biki inda take cewa saidai masu maganar ne sukai mata bikin amma ita batasan zancen ba

Inada masoya dayawa kuma tuntuni na fitar da wanda nike so kuma ba dan film bane :- inji nafeesa

Ta bayyana cewa zatayi aure da masoyin nata nan gaba kadan

Ko me zakuce ???

Ads