Abubuwan da Ake bukata. Telegram Account Luno App Ko kuma wani wallet Address idan kanafashi Da farko zaka shiga Play Store sai kayi downloading na Telegram App idan baka amfani da playstore zaka iya yin download dinshi a Google....