download dadin kowa sabon shiri Episode 3 arewa24

A satin daya gabata cikin shirin dadin kowa sabon salo kun ga yadda sallau keta kokarin yaga ya kwace don huce fushinsa akan dantani.

A cikin wannan sabon shirin zaku ga yadda sallau ya samu ya gudu daga asibiti don cimma burinsa akan dantani mai shayi.

Su gimbiya kuma dai har yanzu rayuwa taki dadi

Shin miye ke tsakanin Nasiru da Gloria?

Ku kalli wannan sabon shirin a tashar Arewa24 ta youtube.. Arewamobile na muku barka da shigowa wata mai albarka na ramadan..

Ads