A cikin shirin na dadin kowa sabon salo episode 11 zaku ga yadda halin kuncin gida malam ayuba ya kai shi ga sakin karamar matar shi karimatu bisa yar taqaddama.

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 11

A bangare guda kuma zaku ga cewa cikin da Hafsatu ke dauke dashi na malam Musa ya zube wanda aka tabbatar mata da hakan a asibiti.

Dangantaka sai kara tsami take tsakanin Bintu da Gimbiya yar gudun hijira sakamakon zargin da ita Bintu take na cewar Haidar na son Gimbiya din.

Sai ku kalli wannan sabon shiri daga tasha youtube ta shafin Arewa24

Dadin kowa sabon salo episode 11

Ads