A cikin wannan sabon shirin na dadin kowa sabon salo zaku ga yadda gimbiya ke kara shiga cikin damuwa sakamakon zargin da Antyn IB take na cewar suna soyayya.

Malam Habu ya yanke shawarar yin takakkiya zuwa ga malam Na ta’ala don bashi shawara kan yadda ya kamata ya rika tafiyar da harkokin almajiransa, zaku ga yadda suka kaya.

Za kuma kuga cewa Sallau ya rasa wanda zai yo belinsa wanda daga karshe sai Goga ne yaje yayo belinsa.

Ku kalli wannan sabon shirin na dadin kowa sabon salo kashi na 13 a tashar youtube ta Arewa24 dake kasa..

Dadin kowa sabon salo episode 13

Ads