Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 15 zaku ga yadda sallau da dantani ke cigaba da gwangwajewa akan rashin jituwar dake tsakaninsu.

dadin kowa sabon salo episode 15

Zaku ga yadda hafsatu keta faman kara caja wa malam musa kayi wanda har daga karshe taje ta shirya masa karya da gaskiya wajen yayanta Audi.

Malam Hassan ha yanke shawarar tunkarar malam Nata’ala don bashi shawara kan yadda ya kamata ya rika gudanar da harkar makarantarshi ko yaya suka kwashe?

Wadannan dama sauran abubuwa na nan a cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 15.

Ku kalle shi a tashar youtube ta Arewa24 dake kasa..

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 15


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •