A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 17 zaku ga yadda Gimbiya ke fuskantar barazanar shiga mawuyacin hali sakamakon yiwuwar korarta da ake shirin yi daga gidan da take aiki.

Aunty yana dai ta matsa sosai wajen ganin Ibrahim ya juyo da akalar soyayyarsa zuwa wajen yarta Bintu wacce take son hada su aure tare.

Zaku yadda Adama matar Kamaye ke cigaba da caza mashi kai ta inda take kokarin hana Hannatu cigaba da zuwa makaranta, a sa’ilin da shi kuma Kamayen yake kokarin tabbatar da suna zuwa makarantar.

Zaku ga yadda malam Nata’ala ke cigaba da abinda yaso game da almajirsnsa.

Wadannan dama sauran abubuwa na nan a cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 17….

Ku kalle shi a tashar youtube ta Arewa24 dake kasa..

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 17

Ads