Share this on:
 • 43
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  43
  Shares

A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 21 zaku ga yadda ta kaya tsakanin Gimbiya da Ib biyo bayan batun da auntynsa Yana tazo mishi da shi na son hadashi aure da ake so ayi da Bintu.

dadin kowa sabon salo episode 21 Arewa24

Malam Tsalha dai ya gwada sa’arsa nayi tayin soyayyar Gimbiya, shin ko zata aminche da wannan tayi ko a’a.? Zaku ga yadda ta kaya tsakanin su.

Za kuma kuga cewa kotu ta mayarma da Sallau matar shi wato Fure bayan ta karkare idda.

Shin ko Ib zai rinka sauraron Bintu tunda an ayyana masa matsayin ta a gurin shi.?

Wadannan dama sauran abubuwa na nan a cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 21. Ku kalle shi a tashar youtube ta Arewa24 dake kasa

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 21 Arewa24


Share this on:
 • 43
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  43
  Shares