Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 33 zaku ga yadda Madam Gloria ta dage wajen ganin yarta Stephanie ta kyale Nasir yaron Malam don ta komawa Samuel. Ko yaya zata kaya?

Gimbiya ta yanke shawarar tasa yar uwar ta Sa’adatu zuwa gidan aikinta wato gidan Alhaji Mala don su baiwa Aunty Yana hakuri bisa abubuwan da suka faru tsakanin su da Sa’adatu.

Zaku ga yadda almajiran malam Nata’ala su biyu ke ta gararamba a cikin gari ba tare da samun kula ko wani abincin kirki ba. Ko iyaye na daukar darasi?

Madam Gloria ta sha alwashin karbar kudinta kota halin kaka daga wajen Sa’adatu inda har tayi ikirarin hada ta da jami’an tsaro in taki biyan ta kudinta ta arziki.

Wadannan dama sauran abubuwa na nan a cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 33.

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 33


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •