Share this on:
 • 19
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  19
  Shares

A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 35 zaku ga dawowar malam Kabiru makaho garin dadin kowa, wanda saukar shi keda wuya ya dora akan sana’arsa ta bara bayan nan kuma ya bazama wajen neman matarshi Delu Cogal.

Da alamu dai sai Dantani ya kara matsa kaimi wajen ganin cewa ya mallaki Halimatu domin kuwa malam Audi na can na shirin yi mashi kafa.

Dawowar Malam Kabiru Makaho ka iya zama alkhairi ga Alhaji Buba domin kuwa a gurin shi kamar wata dama ce ce da yake ganin ta samu da zai iya amfani da ita wajen ganin cewa ya cimma burin shi na auren Gimbiya. Ko ya zata kaya?

Babbar magana! Dan gwari ya bukaci Malam Habu da ya zame masa waliy wajen neman auren Alawiyya. Ko hakar sa zata cimma ruwa?

Wadannan dama sauran abubuwa na nan a cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 35

Ku kalle shi gami da saukewa daga channel na youtube dake kasa..

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 35


Share this on:
 • 19
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  19
  Shares