Share this on:
 • 34
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  34
  Shares

A satin daya gabata cikin shirin Dadin Kowa Sabon Salo na tashar Arewa24 kunga yadda malam Ayuba ke ta shirye-shiryen tura yaran shi makarantar allo biyo saboda cewar shi bazai iya ciyar dasu ba.

Dadin-Kowa-Sabon-Salo

A cikin wannan sabon shirin zaku ga yadda gimbiya da yar uwarta sa’adatu ke kara shiga cikin halin tsanani, duk da daga bisani sun samu sun biya kudin gidan hayar da suke ciki.

A bangare guda kuma, zaku ga yadda kamaye awon igiya ke ta faman matse-matse kan yadda zai samu ya rike gidansa a yayin da matarsa adama ke kokarin jawo mashi matsaloli.

Zaku ga yadda halin kunci sa rashin adalci ke kara tsananta a gidan malam Ayuba biyo bayan zuwan mahaifiyarsa gidan nashi.

Sai ku kalle shi ta youtube daga daya daga cikin links dake kasa…..


Share this on:
 • 34
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  34
  Shares