Dadin Kowa Sabon Salo Episode 6 Arewa24

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 6 Arewa24. A Satin daya gabata cikin shirin dadin kowa sabon salo kun ga yadda halin kunci ke kara tsananta a gidan malam Ayuba, sannan kuma yadda abubuwa ke kara tsauri a gidan kamaye.

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 6

A cikin shirin dadin kowa na wannan satin zaku ga yadda Adama wato matar kamaye ta fito don daukar ma yarta fansa a gurin goga..

Za kuma kuga yadda Alhaji su ka kare da kamaye bayan da ya rutsa shi biyo bayan karyar da yayi mashi na cewar ya tafi kauye.

Ba ta dai canza zani ba, don kuwa halin kunci sai kara tsananta yake a gidan malam Ayuba.

Ku kalli wannan shiri daga tashar youtube ta Arewa24 h

Dadin kowa sabon salo episode 6

Ko kuma ku kalle shi kai tsaye daga nan

Ads