Dadin Kowa Sabon Salo Episode 7 Arewa24

A cikin shirin dadin kowa na wannan mako wato Dadin Kowa sabon salo Episode 7 zaku ga wasu tsofaffin fuskoki sun dawo wato su malam Musa, Baraka da Hafsatu.

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 7

A cikin shirin zaku ga yadda hafsatu ta fitini mlm Musa duk da cewar ya canza gida can nesa da inda take amma har yanzu bai huta ba.

Sallau ya kuduri aniyar nemo dantani don daukar mataki akan shi saboda abinda yake ganin yayi masa na cin amana…..

Ku kalli wannan sabon shiri daga tashar youtube ta Arewa24

Dadin kowa sabon salo episode 7 Arewa24

Ko kuma ku duba tashar Arewa24 ta youtube

Ads