Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

A cikin shirin da ya gabata na dadin kowa sabon salo kun ga yadda dan tani ya nace akan cewa shi ba zai rabu da furera don ta komawa sallau ba.

A cikin shirin wannan satin zaku ga yadda zata kaya musamman ta bangaren malam Ayuba wanda ya hado gwarama da yawa da ta kaiga har ya koma yana rabe-rabe.

Hafsatu dai taci gaba da hada wa su Malam Musa zafi wanda har ya kaiga ya fusata sosai inda yayi alkawarin daukar mataki akan ta.

A tsakanin Bintu da IB da alamun akwai matsala babba.

Zaku ga yadda Sallau da Dantani kuwa suka shiga Kotu. Ko ya shara’ar zata kaya?

Ku kalli wannan sabon shirin a tashar youtube ta Arewa24 dake kasa…


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •