Share this on:
 • 19
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  19
  Shares

A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo episode 88 zaku ga halin da Madam Gloria take shiga bayan tafiyar mijinta Daniels da kuma diyarta Stephanie.

Haka nan zaku ga yadda zata kaya tsakanin madam Gloria da kuma kyauta dillaliya kan renon Madu yaron Gimbiya yar gudun hijra da ta tafi neman kudi kasar waje.

Zaku ga yadda take kayawa tsakanin hajiya Bilkisu matar Alhaji Buba da kuma Malam Nata’ala dangane da dandanta DanBaba da aka kawo wajen shi don gyara mishi tarbiya da kuma bashi ilmi bayan addabar jama’a da yayi a garin dadin kowa.

Wadannan dama wasu sauran batutuwan na nan a cikin shirin dadin kowa sabon salo kashi na 88.

Dadin kowa sabon salo episode 88


Share this on:
 • 19
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  19
  Shares