A cikin wannan sabon shirin na dadin kowa sabon salo episode 9 wato kashi na tara zaku ga cewa duk da irin kokarin da Halima tayi a can baya na ganin ba a kai yaranta almajiranci ba abin ya ci tura, domin kuwa malam ayuba ya sake bijirowa da yunkurin nasa sai dai kuma Allah ya taimaketa ta bullo da sabuwar dabara domin ganin hakan bai faru ba domin ko ta biyo ta hannun amininsa audi.

dadin Kowa Sabon Salo Episode 9

A bangare guda kuma, Goga ya sami damar da yake bukata ga almajiri Harisu daga Mal. Nata’ala don kuwa yanzu haka malam ya umurci harisu da ya cigaba da zuwa yima Goga aikace-aikace.

Ko ka kalli :- Dadin kowa sabon salo episode 8

Zaku ga yanda Hafsatu ke ta yunkurin tada zaune tsaye a gidan malam Musa tsohon soja.

Don ganin yanda za ta kaya sai ku bi link na tashar Arewa24 ta youtube dake kasa

Dadin kowa sabon salo episode 9

Ads