Sabuwar wakar Ado Gwanja mai taken Daren Jiya..
Ado Gwanja Daren Jiya Hausa Song 2017

#Lyrics
Daren Jiya, Na ce Daren Jiya.
Daren Jiya, Da akwai hayaniya.
Sannan Daren Jiya, Jiya anyi walqiya.
A nan naga halin diyar mutum daya.
Kuma a nan naga amsar da babu tambaya…

Sauko dawakar zuwa kan wayarka

Download Daren Jiya Hausa Song By Ado Gwanja 2017