Wannan wata sabuwar wakace da Ado Isa wato Ado Gwanja ya fitar mai taken Bikin Mai Gari a cikin jerin wakokinshi na shekarar 2017.

Baitin farko ya kama kamar haka:

“Yau ga kilu tana jan bau basu gani ba, sannu sannu bata hana zuwa gida ba.. ”

” Ni ban shiru ba, bance uffan ba, ban san abinda zance da maki gani ba. ”

Download Ado Gwanja Wakar Bikin Mai Gari 2017