Dajin Sambisa Hausa

Dajin Sambisa wani sabon film ne da yan wasan Hausa bangaren Jos wato Independent Movies Jos suka shirya wanda yake nuni ea wata annoba da ta shigo cikin wasu gungun al’umma ta ringa halakasu daya bayan daya.

Ex producer: Aisha Kwande

Producer : Rabiu Kwande

Screenplay : Ahmad Garba Shehu

Director : Usman Ibrahim

Download Dajin Sambisa Film moderate (4.6mb)

Download Dajin Sambisa Hausa Film High quality (14.5mb)