Jamila mai wasa da kura wani sabon wasan kwaikwayon Hausa ne na masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood inda aka hasko fitacciyar jaruma Jamila Nagudu na wasa da kura.

JAMILA nagudu mai wasa da kura

Duk da cewar akwai takunkumi a bakin kurar kuma akwai wani a baya dake kara rike kurar, ana ganin jarumar tayi kokari duba da kasancewar ita ya mace ce.

Ku sauko da bidiyon daga Wadannan links dake kasa


Download JAMILA MAI WASA DA KURA Film Trailer (medium quality)

Download JAMILA MAI WASA DA KURA Film Trailer (High quality)