Nura M Inuwa Mata Ta Abida Song 2017

Wakar Nura M Inuwa mai taken Mata ta Abida sabuwar waka ce da fasihin mawakin ya saki cikin jerin wakokin sa na baya bayan nan.

A farkon sabuwar shekarar nan ne dai fasihin mawakin ya saki album din Dan Magori wanda ya samu karbuwa sosai wajen masoyansa. To xau ma ga wata sabuwar wakar mai taken Mata Abida wacce tana cikin jerin sabbin wakokin sa na bana.

Domin sauko da wannan waka ta Nura M Inuwa Mata Ta Abida sai kabi ta link dake nan kasa.

Download Nura M Inuwa Mata Ta Abida Song 2017