Wannan sabuwar waka ce da shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Kahuta da aka fi sani da Rarara ya rera don jinjinawa shugaban hafsan soji wato Janar Tukur Yusuf Buratai dangane da nasarar da suka samu wajen yakar kungiyar yan tada kayar baya ta Bokoharam a shekarar data gabata.

Ku sauko da wannan waka daga shafin abokina Umar Ibrahim wato Pressloaded.com.ng

Download it from pressloaded