Kano ta ganduje ce rarara song

A makon da ya gabata ne shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Kahutu da aka fi sani da rarara ya fitar da sabuwar wakar shi mai taken “Kano Ta Ganduje Ce Naji Anata Cece Kuce“.

Ana alaqanta wannan waka da turka-turkar siyasa dake wakana tsakanin tsohon gwamna Engineer Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da kuma gwamna na yanzu mai ci wato Abdullahi Umar Ganduje.

Ku sauka da wakar daga daya daga cikin links dake kasa

Download Rarara Kano Ta Ganduje Ce Song 2017

Alternatively

Sauko Da Wakar Daga Pressloaded