Wadannan wasu ne daga cikin hotunan shagalin bikin Nura M Inuwa da aka gudanar ranar asabar din nan da ta gabata a garin Malumfashin jahar Katsina wanda ya samu halartar mutane da dama.

Daga cikin mahalarta bikin da kuma shagulgulan da suka biyo bayan bikin akwai mawakan finan-finan Hausa, yan finan-finan Hausa wato Kannywood, sauran mutane masoya fasihin mawakin. Cikinsu akwai su Adam A Zango, Baballe Hayatu, Umar M Sharif, Dauda Adamu Abdullahi Rarara da sauransu.. Ku kalli hotunan daga nan kasa

hotunan Bikin Nura M Inuwa

hotunan auren Nura M Inuwa


Photos: hausaloaded.com