hoton hotunan gwaska

Jama’a barkanku da zuwa arewamobile.com. Idan baku manta ba makon da ya gabata ne aka fara daukar cigaban shirin Gwaska amma dauke da take The return of Gwaska wanda ake sa ran zai kayatar ya kuma ilimantar kamar dai yadda na farkon ya kayatar.

Ga wasu daga cikin hotunan wannan sabon shiri