Share this on:
 • 41
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  41
  Shares

Wannan wata sabuwar garabasa ce da layin airtel suka fito da ita wacce zata baka damar more kudi har naira dubu biyar (N5000) domin kira ya zuwa ko wanne layi da kuma yin browsing.

Ta yaya zan iya more wannan garabasar?

Duba da yanayin tattalin arzikin da ake ciki, ba kasafai kamfanonin layi ke bada garabasa kyauta ba, sai dai suyi sauki sosai ta yadda abun zai kasance kamar kyauta.

Yadda zaka more wannan garabasa shine zaka sayi katin airtel na naira dari biyar sai ka loda shi kamar haka :

*220*PIN#

Da zarar ka loda katin a haka zasu baka tsabar kudi har N5000 don kiran kowanne network gami da browsing.

Don duba validity da kuma ragowar kudinka sai ka danna *223# ko kuma *140#


Share this on:
 • 41
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  41
  Shares