Jama’a barkanmu da warhaka, Idan Zaku iya tunawa a can baya nayi wani rubutu dangane da yadda Zaku samu damar yin browsing kyauta da layukanku na glo akan wayoyin android.

To yauma gani da wani sabon tsarin da zai baiwa me amfani da layin glo damar hawa Internet kyauta ga tare da ya biya ko sisi ba.

Tsarin baya bukatar wasu matakai masu yawa. abinda kawai ake bukata shine ya kasance kana da application din da ake bukata, wato application na android mai suna tweakware vpn.

Matakan da za’a bi

-Da farko dai ku tabbatar da cewar kuna da tweakware vpn application akan wayar ku ( sauko da shi zuwa kan wayarka daga nan )

– Sannan sai ka mayar da configuration din wayarka zuwa haka :

APN NAME: gloflat
APN: gloflat
Proxy: 127.0.0.1
Port: 8080
Username da kuma password: gloflat

– Sai ka bude wannan application na tweakware da ka dauko sannan sai ka shiga Setting > Bundled setting > Use bundled setting > Select bundled setting daga nan zaka ga (NG Glo) 0.0# sai kawai ka zabeshi.

Daga nan sai ka koma baya ka zabi connect… shikenan sai ka koma kaji gaba da ragargazar browsing da download kyauta.

Yana dakyau idan mutum ya kwafi wannan rubutu ya sanya alama zuwa inda ya kwafo shi, ta hanyar saka backlink zuwa arewamobile.

Tura wannan rubutu zuwa abokanka dake facebook , twitter , whatsapp dadai sauransu.