kare jini biri jini 2017

Wannan tallar wani sabon film ne na Kannywood dake nuni da yanayin yadda ta’addanci ke gudana a wasu sassa daban-daban na al’ummar wannan zamani da muke ciki.

Daga cikin jaruman da suka taka rawa a wannan film din akwai Ali Nuhu, Tijjani Asase, Tijjani Faraga, Hadiza Muhammad, Hamza Talle mai fata, Dahiru Fagge Bashir Girma, Bilkisu M Ahmad, Aisha Muhammad da sauran su.

Kalli tallar film din daga hali dubu channel a youtube