Wannan wani hoto ne da aka buga jiya alhamis a shafin twitter na gwamnatin tarayya wanda yayi nuni kan ziyarar da shugaban majilissar Dattawa da kuma na Wakilai suka kaiwa shugaba Buhari a Abuja house dake birnin London.

Babu dai wata jarida ko wani dan jarida da ya bayyana abubuwan da shuwagabannin suka tattauna har ya zuwa yanzu..

Ads