Ali nuhu 2017

Wadannan wasu hotuna ne da jarumi kuma babban jigo a masana’antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da kannywood Ali Nuhu ya dora a shafinsa na sadarwar zamani dangane da ziyarar da yakai zuwa kasan Morocco.

Ali nuhu pics

Ali nuhu tare da ministan sadarwa na morocco tare da wasu ya kannywood.

Ali nuhu 2017