Share this on:
 • 64
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  64
  Shares

Wadannan hotunan shugaba Muhammadu Buhari ne a yayin daya sauka filin sauka da tashin jirage na Umar Musa Yaradua dake Katsina don zuwa gida don gudanar da shagulgulan Sallah.

A cikin hoton za’a ga shugaban tare da wasu manya manyan yan siyasa da shuwagabanni da suka zo filin don tarbar shugaban. Cikinsu harda Gwamnan jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari tare da Mai girma sarkin Katsina Abdulmumin Kabir.

Photo credit:
Abdulhadi Ahmad Bawa
SSA Social media
Katsina State.


Share this on:
 • 64
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  64
  Shares