Share this on:
 • 78
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  78
  Shares

Hafsat Idris
Fitacciyar jarumar Kannywood wacce tauraruwar ta ke haskawa Hafsat Ahmad Idris wacce aka fi sani da Hafsat barauniya ta dora wasu kayatattun hotuna a shafinta na Instagram a karshen makon nan.

A jikin hotunan za’a iya ganin sabuwar mota a bayan hafsat barauniya din wacce hakan ke nuni da cewar ta samu sabuwar mota kenan.

Masoya da magoya bayanta sunyi ta yabon ta don irin kirar da Allah yayi mata, wasu daga ciki kuma nayi mata fatan alkhairi gami da fatan samun miji na gari.

Ku duba karin hotunan a kasa…


Share this on:
 • 78
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  78
  Shares