Share this on:
 • 158
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  158
  Shares

Wadannan wasu ne daga cikin hotuna na nishadi da yan Nigeria kanyi dangane da shugaba Buhari musamman don nuna karfin ikonsa da kuma a wasu lokutan ke nuni da yadda masu laifi ke tsoron shugaban.

Domin murnar dawowar shugaban kasar ga wasu daga cikin irin wadannan hotunan :

Indai ka taba kallan wani film na yan America mai taken “ “White House Down to zaka gane kome wannan hoto na sami ke bayani..


A komawarshi Ingila jinya. Lol!


Babbar magana.


Dakyau!


Badakalar Certificate….


Hahahahahha….Share this on:
 • 158
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  158
  Shares