Share this on:
 • 99
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  99
  Shares

Wadannan wasu hotuna ne na babban jarumi a masana’antar Kannywood wato sarki Ali Nuhu da suka dauki hankalin jama’a musamman mabiyan shi a shafin sa na Instagram a yayin daya dora su.

Pics of ali nuhu

sarki ali nuhu

Kamar yadda za’a iya gani, hotuna ne na wankan shadda na manyan kaya wanda suka ji aikin hannun mai kyau. Dkcollectionng ne dai suka yi masa wannan aiki kamar yadda ya wallafa

Ali Nuhu

Ali Nuhu

Ali

Shin ko Kunji Abinda Jarumi Ali Nuhu Yace Game Da Shugaba Buhari?


Share this on:
 • 99
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  99
  Shares