Share this on:
 • 19
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  19
  Shares

Wadannan wasu ne daga cikin hotunan shugaba Muhammadu Buhari a yayin da yake taya sojoji murnar cikar Nigeria 57 da samun yancin kai yau Maiduguri.

Shugaban dai ya samu tarba daga mai girma gwamnan jahar Borno Kashim Shetima tare da wasu manya-manyan jami’an tsaro da wasu manyan jami’an gwamnati.


Share this on:
 • 19
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  19
  Shares