Shahararren jarumin film dinnan kuma daya daga cikin masu hazaka da nuna bajintar u wajen kokarin yin film da turanci wato Bello Muhammad Bello wanda akafi sani da BMB ya bayyana cewa film din da jarumi Adam zango ke shiryawa zai bawa mutane mamaki

A baya idan bamu manta ba Adam A Zango ya shirya wani film mai suna Gwaska inda a film din shi jarumin ya fito a matsayin Gwaska kuma yake zuwa gidajen azzaluman shigabanni yayi sata sannan yayi amfani da kudaden wajen inganta rayuwar marayu da talakawa.

Film din bai tsaya hakanan ba domin kuwa jarumi Adam Zango yazo da cigaban wannan shiri na gwaska wanda ya sanya wa “Gwaska Returns”.

BMB yace ” Mutane zasuyi mamaki idan film din ya fito ”

To kome zaku ce

Ads