Wadannan wasu hotuna ne da fitacciyar jarumar wasan Hausa wato kannywood Rahama Sadau a yayin ziyararta ya zuwa kasa mai tsarki don gudanar da umra tare da yan uwanta.
arewamobile.com

A kwanakin bayane dai hukumar kula da harkokin fina-finan Hausa da gamayyar kungiyar kula da sarrafa hotunan video MOPPAN suka kori jarumar daga masana’antar film biyo bayan wani hoton video na waka da tayi da shahararren mawakin Hausa hip-hop Classiq
arewamobile.com


arewamobile.com