Wadannan wasu ne daga cikin hotunan shagulgulan da wasu daga cikin yan wasan Hausa na kannywood suka gudanar don taya kawarsu kuma abokiyar sana’arsi wato Rahama Hassan Murnar aurenta wanda aka daura ranar daya ga wannan watan na sabuwar shekarar 2017.

Daga fuskokin da suke cikin wadannan hotuna akwai na tsofaffin yan wasan na kannywood da suka taka leda a can baya, akwai wadanda daga cikinsu har yanzu suna nan ana damawa.

Akwai irin su Abida Muhammad, Fati Baffa Fagge (Fati bararoji), Hadiza Kabara, Sadiya Gyale, Ruqayya Dawayya, Fati Muhammad wanda suka kasance tsofaffin yan wasan Hausa. Akwai kuma irinsu Hauwa waraka, Samira Ahmad, Fauziyya me kyau da sauran wasu da lokaci bai bada damar zayyano su ba.


Photo: kannywoodscence: Sadiya Gyale, Fati Fagge


Photo: kannywoodscence: Abida, Fauziyya Me Kyau, Fati and Kabara


Photo: kannywoodscence, Fati Muhammad, Hauwa waraka, Abida Muhammad, Sadiya Gyale, Fati Yola, Ruqayya


Photo: kannywoodscence, Ruqayya Dawayya, Hadiza kabara, Fati Bararoji


Photo: kannywoodscence, Samira Ahmad, Fati Baffa Fagge

More photos @ kannywoodscene.com