Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

Idan baku manta ba a baya Jarumi adam zangi yayi film mai suna gwaska wanda a cikin shi ya fito a matsayin mutumin da baa ganeshi ta hanyar boye fuskar sa dayake yaje gidan azzalumai yayi sata yakuma yi amfani da kudin ta hanyar taimakawa marayu da talakawa.

A yanzun kuma yana nan yana shirya wani sabon shiri wanda cigaban na baya ne mai suna Gwaska return watau GWASKA YA DAWO

Jarumi Adam A zango ya bayya cewa ” film din gwaska da yayi na farko tabbas kwafowa yayi daga india kamar yanda mutane suke rade radi amma jarumin ya bayya cewa sabon film din gwaska return dakanshi ya kirkire shi bai sato basira ba

Daman mutane na yawan zargin wasu finanai wanda suke ganin cewa satar basira ce yan fina finan hausa keyi.

kome zakuce game da wannan furucin da Adam A Zango?


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •