A yan kwanakin baya ne dai shahararren dan wasan barkwanci mai kwaikwayar shiga da kuma salon maganar shugaba Muhammadu Buhari ya sake fidda wani sabon video dangane da masu tada jijiyar wuya akan Biafra.

A cikin wannan video dai zaku ga inda Mc a cikin muryar Buhari yake bayyana cewa zai bawa Nnamdi Kanu mukamin mai bashi shawara na musamman kan harkokin da suka shafi Biafra.

Ku sauke wannan video daga shafin pressloaded.com ko kuma ku danna nan gurin

Ads