Wannan waka ce da shahararren mawakin nan wato Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wanda aka fi sani da rarara ya rera dangane da kame da hukumar EFCC sukayi na tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon minister wato Malam Ibrahim Shekarau.

Ku dannan link dake kasa domin ku sauko da ita daga shafin KanoMp3.cf

Download it here