Fitacciyar jarumar wasan hausa ta kannywood ta fitar da sabbin hotunan ta a shafinta na twitter don taya masoyanta murnar zagayowar sabuwar shekara ta 2017.

Jarumar ta bayyana wa masoyanta cewar tana da wasu burika masu mahimmanci a cikin wannan shekarar da muka shiga…

#nafisa_abdullahi photos
#nafisat Abdullahi
# kannywood photos