fitacciyar jarumar wasan kwaikwayon Hausa Kannywood wato Rahama Sadau na cikin jaruman da zasu fito a cigaban film din mati da lado da a yanzu hake ake dauka a lardin zazzau.

mati da lado Hausa Film 2017

Mati Da lado dai cigaban kayataccen film din nan ne na Hausa mai taken “Wani gari” wanda aka dade ana dakon isowarsa don ganin yadda rayuwar mati da kuma lado zata koma.

Ku kasance da shafin arewamobile.com ako da yaushe don samun tallar wannan film din da zarar ta fita….