Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

A yau (7th December, 2018) tauraruwar fina-finan Hausa da na turanci, Rahama Sadau ta cika shekaru 25 da haihuwa. Jarumar ta bayyana hakan ne ta hanyar sanya wadannan kayatattun hotunan nata a shafinta na Instagram dan yin murnar wannan rana.

Bayan da ta wallafa wadannan hotuna ne wasu daga cikin jaruman kannywood irin su Ali Nuhu suka mara mata baya ta hanyar sake buga hotunan a shafukansu na Instagram.

Muma anan arewamobile, muna taya jarumar murnar zagayowar ranar haihuwar tata.


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •